IQNA - Babu wani dalili ingantacce da ke tabbatar da kyama da rashin kyawun ganin wata a cikin ayoyin Alqur'ani da hadisai na Ahlul-Baiti (AS), sannan kuma bayanan da ake kawowa kan faruwar matsaloli da yaki da zubar da jini bayan husufin ba su da wata kima ta hankali ko kimiya da addini.
Lambar Labari: 3493830 Ranar Watsawa : 2025/09/07
Tehran (IQNA) Bidiyon "Ahmed da Omar" da yara biyu masu karatun kur'ani a kasar Masar wadanda suke karatun kur'ani da murya biyu da kuma koyi da fitattun mahardata, ya samu karbuwa daga masu amfani da yanar gizo.
Lambar Labari: 3487800 Ranar Watsawa : 2022/09/04